IQNA - Majalisar Fatawa ta Hadaddiyar Daular Larabawa ta sanar da cewa ta yi amfani da jirage marasa matuka masu dauke da fasahar leken asiri wajen ganin jinjirin watan Ramadan na bana.
Lambar Labari: 3492826 Ranar Watsawa : 2025/03/01
IQNA - Kotun kolin kasar Saudiyya ta bukaci daukacin ‘yan kasar da su gabatar da sakamakon dubar ga kotun gunduma mafi kusa a gobe Lahadi 10 ga watan Maris, domin ganin watan Ramadan, ko dai da ido ko kuma da kayan aikin falaki.
Lambar Labari: 3490773 Ranar Watsawa : 2024/03/09
Hukumar kula da addinin kasar Turkiyya ta sanar da ganin ranar farko ta watan Ramadan a shekara ta 1443 bayan hijira.
Lambar Labari: 3486887 Ranar Watsawa : 2022/01/30
Tehran (IQNA) Masana falaki sun sanar da lokavin ganin jinjirin watan Ramadan a wasu kasashen Larabawa wanda zai kasance a ranar 2 ga Afrilu, 2022.
Lambar Labari: 3486779 Ranar Watsawa : 2022/01/04